IQNA – A wannan Asabar ne aka bude taron karatun kur’ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 65 a birnin Kuala Lumpur na kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3493649 Ranar Watsawa : 2025/08/03
IQNA - Da yake nuna rashin amincewa da goge sakon da ya yi a shafinsa na Facebook game da Shahid Ismail Haniyeh, Anwar Ebrahim ya kira matakin da Meta ya dauka a matsayin matsorata.
Lambar Labari: 3491626 Ranar Watsawa : 2024/08/02
Ya zo a cikin sakon gaisuwar sallar Idi;
Tehran (IQNA) Keith Rowley, firaministan kasar Trinidad and Tobago, a sakonsa na bikin Eid al-Fitr, ya bukaci daukacin al'ummar kasar da su samar da zaman lafiya a wannan kasa.
Lambar Labari: 3489020 Ranar Watsawa : 2023/04/22